Sarkin Kano na 16 kuma tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammadu Sanusi II, ya nuna shakku a kan dalilin ci gaba da karɓar bashi bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi. Da yake jawabi a Abuja yayin taron Oxford Global Think Tank Leadership Conference da ƙaddamar da wani
Gwamnatin Najeriya na duba yiwuwar bai wa jahohi 36 da ke faɗin ƙasar damar kafa tashoshin lantarki a jahohinsu domin samar da shi da kuma rarraba shi ga jama’a. Gwamnatin ta ce wannan hanyar ce ta magance ƙarancin lantarki. Ministan lantarkin kasar, Adebayo Adelabu ya fadi hakan a Legas a wajen wani taron ƙoli game