Mahukunta a kasar Afghanistan sun sanar da aukuwar wata girgizar kasa da ta yi sanadiyar mutuwar mutane 20 watanni kaɗan bayan aukuwar gargizar kasar da jefa kasar cikin Jimami. Girgizar ƙasar da ke da ma’aunin 6.3 da ta auku cikin daren a kusa da garin Mazar-sharif tana zurfin kilomita 28. Bayanan da ke fitowa daga
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Legas ta bayyana cewa tana neman mai fafutukar kare haƙƙin ɗan adam kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore ruwa a jallo, bisa zargin tayar da hankalin jama’a. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Legas, Olorundare Jimoh, ya bayyana cewa ya taɓa gargadin Sowore da kada ya sake ya shirya zanga-zangar
Gwamnatin Jihar Adamawa ta sanar da shirin gina sansanin matasa masu yi wa kasa hidima na didindin a Makohi, da ke karamar hukumar Yola ta Kudu, a kan kuɗi naira biliyan 7.7 Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri, ya ce manufar aikin shi ne samar da muhalli kyau na zamani ga ‘yan masu yi wa kasa hidimar