Shirin an samar da shi ne domin bunkasa kwazon aikin ma’aikatan jami’o’I da kwaleji-kwalejin ilimi a kasar nan. A wajen taron kaddamar da fara bayar da bashin da aka gudanar da jami’ar kimiyya ta tarayya dake Akure, ministan ilimi Tunji Alausa ya bayyana Shirin a matsayin wata nasara ta shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wanda
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Harkokin Kuɗi, Sanata Sani Musa ya bayyana cewa Najeriya ta shirya tsaf domin karɓar masu zuba jari bayan sauye-sauyen da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aiwatar a fannin tattalin arziki. Sanatan ya bayyana haka ne yayin zaman tattaunawar kungiyar Tarayyar Turai EU da wasu kasashen Afirka” mai taken”Rage Barazanar
Gwamnatin Najeriya ta fitar samar da wani tsarin a harkar aikin gona da zai kawo karshen yunwa da kuma samar da wadataccen abinci, da kuma rage irin asarar da manoma ke samu a lokacin girbi wanda hasarar da ake yi ta kai ta dallar miliyan dubu goma a duk shekara. Ministan aikin gona da samar
Kwamitin amintattu na jam’iyyar adawa ta PDP ya kafa kwamitin mutane shida domin sasanta rikicin da ke tsakanin ɓangarorin jam’iyyar, yayin da ake samun rashin jituwa a game da shugabancin jam’iyyar na ƙasa. Shugaban kwamitin wanda tsohon Shugaban Majalisar Dattawa ne Adolphus Wabara, ya tabbatar da cewa Ambasada Umar Iliya Damagum shi ne sahihin mukaddashin