
Gwamnatin Najeriya na kara tsawalla wa ‘yan kasa
Dan takarar shugaban kasa na jamâiyyar Labour a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya daura alhakin tashin farashin kudin yin fasfon kasar, yana mai cewa hakan a matsayin wani karin matsin rayuwa ga masu karamin karfi.
A baya-bayan nan ne dai hukumar kula da shige da ficen kasar ta kara kudin yin fasfo mai shafuka 32 zuwa naira 100,000 yayin mai shafuka 64 ya kuma naira 200,000
