Skip to content

Wani bincike da hukumar binciken sufuri ta Najeriya (NSIB)  ta fitar  kan matukin jirgin kamfanin Air Peace da mai taimaka masa ya yi nuni da cewa, suna ta’amulli da miyagun kwayoyi. Binciken dai ya biyo bayan wata matsala da aka samu yayin da wani jirgi yake sauka a filin jirgin Fatakwal a watan Julin wannan

Hausa View
September 12, 2025

Jami’ar Tarayyar ta David Umahi da ke Uburu a jihar Ebonyi ta ce a kalla ƴan Najeriya miliyan 24 ne a yanzu ke fama da lalurar makanta a kasar. Shugaban jami’ar, Farfesa Jesse Uneke ne ya bayyana haka lokacin ganawarsa da manema labarai a kan ayyukan cibiyar nazari da kula da lafiyar ido a garin

Hausa View
September 12, 2025

Hukumar Inshorar lafiya ta Najeriya ta ce ta samar da sabbin tsare-tsaren kula da lafiyar da za su saukaka wa marasa lafiya, musamman mata da masu ƙananan karfi. Shugaban hukumar a jihar Kaduna, Aminu Tanimu ne ya bayyana haka a wajen taron ƙarawa juna sani da aka gudanar a Kaduna. Tanimu ya ce daga shekarar

Hausa View
September 11, 2025

Gwamnatin jihar Ebonyi ta sanar da sabon mafi karancin albashin ma’aikata na naira 90,000,  inda ma’aikatan jihar suka samu karin naira 20,000 a kan mafi karancin albashin da aka amince da shi a baya.  A cewar gwamnatin Ebonyi, karin zai fara aiki ne nan take. Wannan sabon matakin na zuwa ne bayan taron majalisar zartawar jihar

Hausa View
August 29, 2025

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya daura alhakin tashin farashin kudin yin fasfon kasar, yana mai cewa hakan a matsayin wani karin matsin rayuwa ga masu karamin karfi.  A baya-bayan nan ne dai hukumar kula da shige da ficen kasar ta kara kudin yin fasfo mai shafuka

Hausa View
August 29, 2025